Sunday, 6 January 2019

Kalli yanda wani yaro yayi gida me fasalin Kwankwasiyya

Wannan wani yaro ne da ya yi gidan kwali ya mai fentin Kwankwasiyya, hoton nashi ya dauki hankula a shafukan sada zumunta na yanar gizo.No comments:

Post a Comment