Saturday, 5 January 2019

Kalli yaran da sojan Sama da yayi Hadari yayin yaki da Boko Haram ya rasu ya bari

Wannan hoton sojan sama, Auwal Ibrahim ne, yana daya daga cikin sojojin da suka rasu sanadiyyar hadarin da jirgin saman yaki da Boko Haram yayi a Damasak jihar Borno. Wadannan yaranshine da ya rasu ya bari.Muna fatan Allah ya gafartamai ya kuma sawa abinda ya bari albarka.


No comments:

Post a Comment