Sunday, 13 January 2019

Kalli zafafan hotunan Jamila Nagudu da abokiyar aikinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Jamila Nagudu kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da ta haskaka inda take tare da abokiyar aikinta, Fati Yola, muna musu fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment