Monday, 14 January 2019

Kalli zungureriyar motar da wani dan siyasa ya ba shugaba Buhari

Tsohon Dan Takarar Gwamnan Gombe, Jamilu Isiyaku Gwamna Ya Baiwa Shugaba Buhari Gudummawar Zungureriyar Mota (Luxirius) Don Yakin Neman Zabe.


No comments:

Post a Comment