Wednesday, 23 January 2019

Karanta amsar da Amina Amal ta baiwa wani da yace mata Allah ya tsinewa me karin gashi

Bayan da jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal ta saka wannan hoton nata a dandalinta na sada zumunta sai wani yace mata, Allah ya tsinewa me karin gashi da kuma wadda take karawa mutane Allah ya shirya.Amina ta bashi amsar cewa, Kai Alla zai nemaka


No comments:

Post a Comment