Friday, 11 January 2019

Karanta amsar da Nafisa Abdullahi ta baiwa wani da ya ce mata kizo na aureki ki huta da gori

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta mayarwa da wani amsa me zafi bayan da ya ce mata, kizo na aureki ki huta da gori.
Mutumin ya mata maganarne a shafinta na sada zumunta inda ita kuma ta mayar mai da martanin cewa, Saidai in auri Alhassan, watau mahaifinshi kenan.

No comments:

Post a Comment