Monday, 14 January 2019

Karanta amsar da Nafisa Abdullahi ta baiwa wani da yace mata Karuwa

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta mayarwa wani amsar dattako bayan da ya kirata da Karuwa, bawan Allahn ya gayawa Nafisa wannan kalmane a shafinta na sada zumunta.Saidai ta bashi amsar cewa, Na gode Allah Allah ya yi maka Albarka ya baka abinda kake nema Duniya da lahira.

No comments:

Post a Comment