Wednesday, 23 January 2019

Karanta amsar da Nafisa Abdullahi ta baiwa wani da yace yana son ya aureta

Wani masoyin tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ya bayyana mata irin soyayyar da yake mata inda yace babban burinshi bai wuce yaga ya aureta ba saidai matsala daya itace yasan ta fi karfinshi.Nafisar ta mai godiya bisa irin soyayyar da yake mata sannan ta mai fatan Allah ya bashi wadda ta fita.

Ga yanda ta kasance tsakaninsu.

No comments:

Post a Comment