Tuesday, 8 January 2019

Karanta amsar da Nafisa Abdullahi ta baiwa wani da yace mata kwalliya ba miji aikin banza

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta saka wannan kayataccen hoton nata a dantalinta na sada zunmunta inda masoyanta da dama suka yaba, saidai wani ya ce mata, Kwalliya ba miji aikin banza.Nafisar dai ta bashi amsar cewa, Kaina na yiwa.

No comments:

Post a Comment