Sunday, 13 January 2019

Karanta yanda me daukar hoton shugaba Buhari yayi rubutu da Hausa

Tauraron me daukar hoton shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Bayo Omoboriowo ya baiwa mabiyanshi na shafukan sada zumunta mamaki bayan da yayi rubutu da Hausa.


Bayo ya saka hoton shugaban kasar sannan ya rubuta, Biyu a gida hudu nawa kenan?

Abin ya baiwa mabiyanshi mamaki inda wasu suka rika tambayar dama ya iya Hausa?


No comments:

Post a Comment