Thursday, 24 January 2019

Kayataccen hoton Aminu Saira da 'ya'yanshi

Tauraron me bayar da umarni na fina-finan Hausa, Malam Aminu Sairane a wannan hoton tare da kyawawan 'ya'yanshi, tubarkallah muna musu fatan Alheri.No comments:

Post a Comment