Friday, 4 January 2019

Kayatattun Hotunan A'isha a Dubai tana shakatawa

Jarumar fina-finan Hausa, A'ishatulhumaira kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da ta dauka yayin da take shakatawa a kasar Hadaddiyar daular larabawa.

No comments:

Post a Comment