Wednesday, 23 January 2019

Kosan Abuja akwai tsada: Duk daya naira dubu ake sayarwa

A yayin da kosai yake da sauki a wasu sassan Najeriya, wani bawan allah ya bayyana a shafinshi na Twitter cewa a Abuja fa duk daya Naira 1000 ake sayarwa, kuma bawai wani girma aka karamai ba ko kuma wani hadi akamai na musamman ba.


Ya saka hoton kosan inda yace, kosai a Abuja. Guda biyar Dubu biyarne.

No comments:

Post a Comment