Tuesday, 8 January 2019

Kwankwaso ya hadu da yarinya 'yar Kwankwasiyya

Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso kenan a wannan hoton inda ya bayyana cewa ya hadu da wannan yariyarne a jirgin AZMAN a yayin da ya ke kan hanyarshi ta zuwa Legas, yace, gashi kuma duk sun saka kayan kwankwasiyya.
No comments:

Post a Comment