Saturday, 5 January 2019

Maganin Zomon Zamani, Sai Karen Maguzawa

Ku bawa Sanata Dino Malaye shawara ya koma wasan kwaikwayo domin ya iya acting irin na 'yan wasan kwaikwayo sosai.


A tunaninsa a yadda ya mika kansa ga 'yan sanda wai ba shi da lafiya hakan zai ba shi damar ya tsallakewa binciken 'yan sanda bisa laifin da ake tuhumarsa da aikatawa.

Mataki na gaba shine 'yan sanda za su tura masu gadinshi a asibitin da zai yi jinya, kuma za'a daure shi da sarkan kafa (leg chain), ta yanda ko da bacci ya dauki 'dan sandan da yake gadinsa bai isa ya gudu ba, za'a jira shi har sai ranar da ya ga dama ya warke kafin sai a ci gaba da bincikensa, idan bai warke ba dai za'aci gaba da gadinsa, kunga this is the easiest way to silent the idiot 

Allah Ka haramtawa mutanen banza zuwa kusa da madafun ikon Nijeriya. Amin
Daga Datti Assalafiy


No comments:

Post a Comment