Wednesday, 23 January 2019

Maimakon tawada, da jini zan dangwalawa Buhari kuri'a>>Inji wani

Wannan wani kwali ne da daya daga cikin masoya shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya rike a jihar Kebbi inda yake dauke da sakon dake cewa maimakon tawada ni da jinina zan dangwalawa shugaba Buhari kuri'a.No comments:

Post a Comment