Friday, 11 January 2019

Maryam Gidado da Fati Yola sun haskaka a wadannan hotunan

Jaruman fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wadannan hotunan nata tare da abokiyar aikinta, Fati Yola, sun haskaka tubarkallah muna muau fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment