Wednesday, 9 January 2019

Mataimakin shugaban jam'iyyar PDP da ya koma APC ya gana da shugaba Buhari

Mataimakin Shugaban Jam'iyyar PDP Sanata Babayo Garba Gamawa da Ya Koma Jam'iyyar APC kenan bisa rakiyar gwamnan jihar Bauchi yayin ganawarshi da shugaban kasa, Muhammadu Buhari a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja.
Shuwagabannin sun dauki hotuna tare sannan suka yi inkiyarnan ta 4+4.


No comments:

Post a Comment