Wednesday, 9 January 2019

Matasa ku baiwa Rabiu Biyora goyon baya dan samun nasara>>Atiku

Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben watan Fabrairu, Atiku Abubakar yayi kira ga matasa da cewa, yanzu sanannen me goyon bayan gwamnatin shugaban kasa, Muhammadu Buhari a shafin Facebook, Rabiu Biyora ya koma goyo bayanshi.Ya bukaci matasan da su baiwa Rabiu Biyora goyon baya dan samun nasara.

No comments:

Post a Comment