Sunday, 6 January 2019

Momo ya samu kyautar jarumin jarumai

Tauraron fina-finan Hausa, Aminu Sharif Momo ya samu kyautar karramawa ta tauraron taurarin fina-finan Hausa saboda rawar da ya taka a fin din Taqaddama inda ya fito da sunan Hasanu.Muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.

No comments:

Post a Comment