Wednesday, 23 January 2019

Nafisa Abdullahi na murnar zagayowar haihuwarta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata da ta haskaka, ta saki hotunan ne a matsayin murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.


No comments:

Post a Comment