Thursday, 24 January 2019

Ni da Matata da 'ya'yana na yanzu da wanda ban haifaba duk Atiku zamu zaba>>Inji Wani

A yayin da wani masoyin shugaban kasa, Muhammadu Buhari Wanda Inyamurine ya bayyana cewa duk da ya fito daga yankin kudu amma shugaban kasa, Muhammadu Buhari zai zaba a zabe me zuwa.


Wani me suna Samuel Olusegun ya bayyana cewa, yana da 'yancin yayi hakan domin ana tsarin dimokradiyyane. Amma shi da matarshi da 'ya'yanshi na yanzu da wanda ma bai haifa ba duk Atiku Abubakar zasu zaba.


No comments:

Post a Comment