Thursday, 3 January 2019

Nuhu Abdullahi na murnar zagayowar ranar haihuwarshi

Tauraron fina-finan Hausa, Nuhu Abdullahi na murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.
No comments:

Post a Comment