Monday, 7 January 2019

Sanata Dino Melaye yace shi fa baya jin dadi bazai iya zuwa kotu inda za'a mai shari'a ba: Kalli kwance a gadon asibiti

Sanata Dino Melaye kenan kwance a gadon Asibiti lokacin da jami'an 'yansanda suka isa gareshi suka bukaci ya tashi su tafi Kogi inda za'a mai shari'a amma ya marairaice yace baya jin dadi.

No comments:

Post a Comment