Thursday, 10 January 2019

Sani Danja tare da Kwankwaso


Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Sani Musa Danja kenan a wannan hoton da ya dauka tare da tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso.
No comments:

Post a Comment