Saturday, 12 January 2019

Sani S.K na fama da rashin lafiya

Tauraron fina-finan Hausa, Sani S.K na fama da rashin lafiya inda rahotanni suka bayyana cewa a gida yake jinya, muna fatan Allah ya bashi lafiya yasa kaffarane.No comments:

Post a Comment