Friday, 11 January 2019

Shugaba Buhari ya gana da sarakunan Yarbawa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin sarakunan gargajiya daga yankin Yarbawa wanda suka kaimai ziyara a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja.



A lokacin ziyarar sun mika mai wata kyauta ta musamman da suka kawomai.




No comments:

Post a Comment