Monday, 7 January 2019

Shugaba Buhari ya kaddamar da kwamitin yakin neman zabenshi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kaddamar da kwamitin yakin neman zaben shi na shekarar 2019, manyan masu fada aji a jam'iyyar da suka hada da shugaban jam'iyyar, Adams Oshiomhole da Shugaban tawagar yakin neman zabenshi, Rotimi Amaechi dadai sauransu sun halarta.
No comments:

Post a Comment