Thursday, 24 January 2019

Shugaba Buhari ya sauka a Enugu yakin neman zabe

Shugaba kasa, Muhammadu Buhari ya sauka da mukarrabanshi a jihar Enugu dake kudancin kasarnan inda zai kaddamar da yakin nemam zabenshi. Gwamnan jihar, Rt. Hon. Ifeanyi Ugwuanyi ne ya tarbi shugaban a filin jirgin sama.
No comments:

Post a Comment