Saturday, 5 January 2019

Sojan da Satinshi Biyu da yin aure yayi hadari da jigirn saman yaki da Boko Haram ya mutu

Wannan sojan na daya daga cikin wanda suka rasa rayukansu kwanannan a hadarin jirgin saman sojin Najeriya ayayin da suke yaki da Boko Haram, wannan hotonshi ne shi da amaryarshi.Rahotanni sun nuna cewa sati Biyu kenan da yin auren nasu.

No comments:

Post a Comment