Monday, 14 January 2019

Tauraron dan fim din kasar India, Hrithik Roshan ya godewa Rahama Sadau da tayashi murnat zagayowar ranar haihuwarshi da ta yi

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta taya tauraron fim din kasar India, Hrithik Roshan murnar zagayowar ranar haihuwarshi, Hrithik din dai ya amsa Rahama inda ya gode mata da tayashi murna.


Rahama ta rubutamai sakonne ta dandalin Twitter inda tace, Ina taya murnar zagayowar ranar haihuwarka, masoyina na farko, watau shahararren dan fim, Hrithik, ina maka fatan samun farin ciki mara karshe. Nagode da zamarmin abin karfafa gwiwa.

Hrithik ya cewa Rahama Sadau nagode sosai. Duk soyayyata.


No comments:

Post a Comment