Saturday, 5 January 2019

Wani Matashin Bature Ɗan Ƙasar Amuruka Ya Karɓi Musulunci A Madinatu Kaulaha

Wani matashi ɗan ƙasar Amuruka ya karɓi Musulunci a Madinatu Kaulaha. Limamin masallacin Shehu, Maulana Sheikh Imam Tijjani Cisse ya laƙƙana mishi kalmar shahada, bayan idar da sallan Jumu'a a Masallacin Maulanmu Shehu Ibrahim Inyass dake madinatu kaulaha, Ƙasar Senegal.


Allah ya tabbatar da shi a cikin addinin Musulunci amin.

No comments:

Post a Comment