Friday, 4 January 2019

Wata ta yi tunanin zanene Adam A. Zango yawa jikinshi a wannan hoton>Karanta amsar da ya bata

Bayan da tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zago ya saka wannan hoton nashi a dandalinshi na sada zumunta, wata tayi tunanin cewa irin zanennan ne da akewa jiki Adamun yayi, inda ta ce mai, Zane kawa jikinka? Wannan ba dabi'armu bace ta musulmai.Adamun ya bata amsar cewa, Ba zane nawa jikina ba, rigace, dan haka karki kara yanke hukunci akan abinda baki da ilimi akansa.

No comments:

Post a Comment