Friday, 4 January 2019

'Yar Kwankwasiyya ta koma Gandujiyya a Kano

Wata ta tare da Kwankwasiyya a jihar Kano, Hajiya Amina Tagwai Aji ta bar Kwankwasiyyar zuwa Gandujiyya, a wannan hoton na sama itace tare da mataimakin gwamnan jihar ta Kano, Dr. Nasiru Yusuf Gawuna a lokacin da ya karbeta.

No comments:

Post a Comment