Thursday, 17 January 2019

Zaka rike baki cikin mamaki idan kaga hotunan 10yearchallenge na wannan matar

Wannan wata baiwar Allah ce me amfani da dandalin Twitter dake amfani da sunan Mztuara da itama ta bi sahun saka hotunan da aka dauka shekaru goma baya. Ta saka wannan hoton nata inda a shekaru goma baya aka ganta da Hijabi, yanzu kuma aka ganta ta yi fari ta zama kamar ba'amurkiya.Wadanna hotunan nata sun matukar dauki hankulan mutane sosai inda akai ta sharhi kala-da kala akai.

No comments:

Post a Comment