Tuesday, 26 February 2019

A daren yau zamu kammala karbar sakamakon zabe daga dukkan jihohin Najeriya>>INEC

Shugaban hukumar zabe me zaman kanta, INEC, Farfesa Yakubu Mahmood ya bayyana cewa a daren yau zasu kammala amsar dukkanin sakamakon zabe daga jihohin Najeriya.Ya bayyana hakane bayan karbar sakamakon jiha ta 28 sannan yace za'a je hutu a dawo nan da karfe 8:30pm.

No comments:

Post a Comment