Wednesday, 13 February 2019

Abu daya dake sa mutum ya kara aure ko da kuwa yana zaune lafiya da iyalinshi>>Sadiq Sani SadiqTauraron fina-finan Hausa, Sadiq Sani Sadiq ya bayyana cewa, So shi kadaine ke sa mutum ya kara aure koda kuwa yana zaune lafiya da iyalinshi.


No comments:

Post a Comment