Monday, 11 February 2019

Adam A. Zango ya bayyana jarumar da ko wuta ya shiga zata bishi

Bayan canja shekar siyasa da tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango yayi daga APC zuwa PDP, abokiyar aikinshi, Maryam Gidado ta fito ta bayyanawa Duniya cewa tana tare dashi sannan ta kareshi akan sukar da ake mai saboda wannan canjin jam'iyya da yayi.A martaninshi, Adam A. Zango ya bayyana cewa ya san Maryam ko wuta ya shiga zata bishi su shiga tare.


No comments:

Post a Comment