Saturday, 9 February 2019

ADO GWANJA ZAI FECE DAGA APC

Jim kadan bayan arcewar Jarumi kuma Mawaki Adam A. Zango daga wajen Buhari zuwa wajen Atiku. Shafin yada labaran fina-finan Hausa na Kannywood Celebrities ya ruwaito mawaki Ado Isa Gwanja ya bayyana cewa, shima nan da awa 24 zai bar Jam'iyyar APC.
Sarauniya.

No comments:

Post a Comment