Thursday, 14 February 2019

A'isha Buhari ta gudanar da yakin neman zaben gida-gida a Daura

Bayan da aka kwana biyu ba'a ji duriyartaba, uwargidan shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Hajiya A'isha ta bayyana a Daura inda ta gabatar da yakin neman zaben gida-gida wa mijinta.Wadannan hotunane daga yanda ya wakana.No comments:

Post a Comment