Friday, 8 February 2019

Ali Jita yayi murnar cika shekaru 10 da yin aure: Kalli hotuna

Tauraron mawakin Hausa, Ali Jita kenan a wadannan hotunan nashi inda yake tare da matarshi, sun yi murnar cika shekaru 10 da yin aure, muna tayasu murna da fatan Allah ya kara dankon soyayya.


No comments:

Post a Comment