Thursday, 14 February 2019

An kama Buhuna 17 makare da kuri'u da aka dangwalewa APC a Kano

Jami'an 'yan sanda sun kama buhuna 17 cike da takardun zabe da aka dan gwale a jihar Kano, rahotanni sun bayyana cewa an tafi da buhunan ofishin 'yansandan jihar dan gudanar da cikakken bincike.

Jaridar Daily Nigerian ta bayyana cewa wata majiya daga jami'an tsaron ta tabbatar mata cewa jam'iyyar APC ce aka dangwalewa kuri'un.

No comments:

Post a Comment