Monday, 11 February 2019

AN KONA GIDAN DAN TAKARAR GWAMNAN KANO NA JAMIYYAR PDP

AN KONA GIDAN DAN A jiya ne da yamma wasu fusatattun matasa da ake zargin 'yan Jamiyyar APC ne suka yi wa gidan Dan takarar Gwamnan jihar Kano karkashin tutar jamiyyar PDP Engr. Abba Kabir Yusuf tsine suka kone gidan tare da duk wasu kayan amfani na yau da kullum.


Gidan wanda yake a Unguwar Chiranci, Abba ya gina shi ne saboda tararrukan bukukuwa da na siyasa dan mutanen unguwar su amfana.
Rariya.


No comments:

Post a Comment