Monday, 18 February 2019

AN SANYA KYAUTAR NAIRA DUBU DARI BIYAR GA DUK WANDA YA AMSA TAMBAYOYI GUDA UKU

GARABASA 

NI SALIM D.ABDULLAH na sa kyautar naira 500, 000 ga duk mutumin da ya amsa tambayoyin nan;


1-Ina so a gaya min aikin Buhari guda daya tak wanda ya yi garin sa na Daura a yanzu yana kan mulki?

2-Me ya sa manyan 'ya'yan Buhari wanda ya haifa da matarsa ta farko ba ya rabarsu, su ma basa rabarsa?

3- Ina so a gaya min mutum daya wanda Buhari ya taimaka a matsayinsa na shugaban kasa kuma ministan man fetur. Kar ka kawo min kannan matarsa ko 'yan uwan matarsa. Talaka zaka kawom un.
Rariya.


No comments:

Post a Comment