Thursday, 7 February 2019

An Wanke Wurin Da Atiku Ya Yi Taro Da Tankin Ruwa

ZUWAN ATIKU MAIDUGURI

A safiyar yau Alhamis dan takarar dan Majalisa a jihar Borno, Alh Ali Kotoko (KTK) ya jagoranci wanke filin Ramat Square wanda Atiku ya yi yakin neman zabensa jiya.


Daga Bilal Jidda


No comments:

Post a Comment