Saturday, 9 February 2019

Ana biyan daliban kasar Ingila kudi a saka musu cutuutuka a jiki

Wani rahoton jaridar RT ya bayyana yanda daliban jami'o'in kasar Ingila da suka shiga matsalar kudi ke bayar da kansu a zuba musu kwayoyin cututtuka kamar su Malariya da taifod da sauransu a biyasu kudi.Ana biyan kowane dalibi kimanin Yuro 3500 kwatankwacin kusan Miliyan daya da rabi na Naira dan a saka mishi cutar da ya zaba dan yin gwaje-gwajen kimiyya.

Cikin ma'aikatun dake wannan aiki da dalibai sun hada ja jami'ar Oxford da Imprerial College, kamar yanda rahoton ya bayyana.


No comments:

Post a Comment