Monday, 18 February 2019

Atiku be bawa jami'in mu na Adamawa dala miliyan 1 da gida a Dubaiba>>INEC

Hukumar zabe me zaman kanta ta karyata cewa wai dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar yawa wani jami'inta na jihar Adamawa alkawarin dala miliyan daya da gida a Dubai.INEC ta bayyana hakane a martanin da take mayarwa akan wani da ya watsa labarin, inda tace jami'in nata na jihar Adamawa ya nesanta kanshi da wancan labari inda yace babu wanda ya mishi alkawarin komai.

No comments:

Post a Comment