Tuesday, 26 February 2019

Atiku kada Buhari a Taraba

Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya lashe zaben jihar Taraba inda ya dada shugaban kasa, Muhammadu Buhari na jam'iyyar APC da kasa da tazarar da bata da yawa sosai.Atiku ya samu kuri'u 374, 743, yayin da Buhari ya samu kuri'u 324, 906. Kamar yanda The Nation suka ruwaito.

No comments:

Post a Comment