Tuesday, 26 February 2019

Atiku ya kada Buhari a jihar shugaban APC watau Edo

Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya tika shugaban kasa, Muhammadu Buhari na jam'iyyar APC da kasa da 'yar tazarar da ba yawa a jihar shugaban jam'iyyar APC watau Edo.Me karbar sakamakon zaben jihar, farfesa Ndowa Lale ya bayyan cewa shugaba Buhari ya samu kuri'u 267,842, yayinda Atiku kuma ya samu kuri'u 275,691, hakan ya nuna cewa Atiku na gaba da Buhari da kuri'u 7,849 kenan.

No comments:

Post a Comment