Thursday, 14 February 2019

Atiku yayi nasara akan Buhari a kuri'ar jin ra'ayin jama'a


Wani masoyin shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gudanar da wata kwarya-kwaryar kuri'ar jin ra'ayin jama'a a shafinshi na Twitter tsakanin Buharin da Atiku, saidai sakamakon kuri'ar ya baiwa Atiku nasara.


No comments:

Post a Comment